🧩
Samar Da Gajeru/Manyan Kalmomi
Word Formation
The syllable grid, then word lists graded from two letters up to seven and above.
Duk wata kalma da za a rubuta a Hausa, za a iya amfani da misalan nan da muka kawo na harrufa domin gina ta, ba tare da matsala ba. Misali: Adamu, akuya, kasuwa, littafi, da sauransu.
Haɗa baƙi da wasali
- bbabebibobu
- ɓɓaɓeɓiɓoɓu
- ccacecicocu
- ddadedidodu
- ɗɗaɗeɗiɗoɗu
- ffafefifofu
- ggagegigogu
- hhahehihohu
- jjajejijoju
- kkakekikoku
- ƙƙaƙeƙiƙoƙu
- llalelilolu
- mmamemimomu
- nnaneninonu
- rrareriroru
- ssasesisosu
- shshasheshishoshu
- ttatetitotu
- tstsatsetsitsotsu
- wwawewiwowu
- yyayeyiyoyu
- zzazezizozu
Wajibi ne ga mai rubutun Hausa ya yi amfani da baƙaƙe da wasula wajen gina kalma. Haɗa gajeru ko dogayen kalmomi na nufin yadda ake haɗa baƙi da wasali domin gina kalma.
Misali — worked example
I + D + O = IDO
M + A + L + A + M + I = MALAMI
Kalmomi masu harrufa biyu
Two-letter words
- Ai
- Bi
- Ci
- Ce
- Ni
- Mu
- Wa
- Ja
- So
- Zo
Harrufa uku
Three letters
- Aro
- Aji
- Ba'a
- Can
- A'a
- Nan
- Sa'a
- Uku
- Uba
- Uwa
- Yau
Harrufa huɗu
Four letters
- Allo
- Alli
- Baba
- Dare
- Cara
- Goro
- Mota
- Tuwo
- Yaro
- Zuma
Harrufa biyar
Five letters
- Akuya
- Biyar
- Fanka
- Dabba
- Carbi
- Harbi
- Kallo
- Turmi
- Wando
- Yunwa
Harrufa shida
Six letters
- Alkali
- Cikiya
- Daraja
- Fitila
- Gidaje
- Kujera
- Kasuwa
- Madara
- Rakumi
- Zabuwa
Harrufa bakwai zuwa sama
Seven letters and above
- Agwagwa
- Alkyabba
- Littafi
- Gwamnati
- Sarakuna
- Zinariya
- Asibitoci
- Kasuwanni
- Makaranta
🎯 Aiki-Tambayoyi
- Yi amfani da misalan da muka yi a baya ka gina gajerun kalmomi masu harrufa biyu, uku, huɗu, zuwa biyar, kowanne guda biyar (5).
- Da kuma dogayen kalmomi masu harufa shida, bakwai, takwas, da tara, kowannensu guda biyar (5).