Darussan Hausa L2 Kumshiya Harrufa Tatsuniya

← Kumshiya

Darasi 3 · Shafi 3–5

Samar Da Gajeru/Manyan Kalmomi

Word Formation

The syllable grid, then word lists graded from two letters up to seven and above.

Duk wata kalma da za a rubuta a Hausa, za a iya amfani da misalan nan da muka kawo na harrufa domin gina ta, ba tare da matsala ba. Misali: Adamu, akuya, kasuwa, littafi, da sauransu.

Haɗa baƙi da wasali

AEIOU
bbabebibobu
ɓɓaɓeɓiɓoɓu
ccacecicocu
ddadedidodu
ɗɗaɗeɗiɗoɗu
ffafefifofu
ggagegigogu
hhahehihohu
jjajejijoju
kkakekikoku
ƙƙaƙeƙiƙoƙu
llalelilolu
mmamemimomu
nnaneninonu
rrareriroru
ssasesisosu
shshasheshishoshu
ttatetitotu
tstsatsetsitsotsu
wwawewiwowu
yyayeyiyoyu
zzazezizozu

Wajibi ne ga mai rubutun Hausa ya yi amfani da baƙaƙe da wasula wajen gina kalma. Haɗa gajeru ko dogayen kalmomi na nufin yadda ake haɗa baƙi da wasali domin gina kalma.

Kalmomi masu harrufa biyu

Two-letter words

  • Ai
  • Bi
  • Ci
  • Ce
  • Ni
  • Mu
  • Wa
  • Ja
  • So
  • Zo

Harrufa uku

Three letters

  • Aro
  • Aji
  • Ba'a
  • Can
  • A'a
  • Nan
  • Sa'a
  • Uku
  • Uba
  • Uwa
  • Yau

Harrufa huɗu

Four letters

  • Allo
  • Alli
  • Baba
  • Dare
  • Cara
  • Goro
  • Mota
  • Tuwo
  • Yaro
  • Zuma

Harrufa biyar

Five letters

  • Akuya
  • Biyar
  • Fanka
  • Dabba
  • Carbi
  • Harbi
  • Kallo
  • Turmi
  • Wando
  • Yunwa

Harrufa shida

Six letters

  • Alkali
  • Cikiya
  • Daraja
  • Fitila
  • Gidaje
  • Kujera
  • Kasuwa
  • Madara
  • Rakumi
  • Zabuwa

Harrufa bakwai zuwa sama

Seven letters and above

  • Agwagwa
  • Alkyabba
  • Littafi
  • Gwamnati
  • Sarakuna
  • Zinariya
  • Asibitoci
  • Kasuwanni
  • Makaranta

Aiki-Tambayoyi

  1. Yi amfani da misalan da muka yi a baya ka gina gajerun kalmomi masu harrufa biyu, uku, huɗu, zuwa biyar, kowanne guda biyar (5).
  2. Da kuma dogayen kalmomi masu harufa shida, bakwai, takwas, da tara, kowannensu guda biyar (5).