๐ŸŒŸ Darussan HausaCikakken littafi โ†—
๐Ÿ 

Kayayyakin Amfanin Gida

Household Materials

Things found in the room, the compound and the kitchen.

Kayayyakin amfanin gida sune abubuwa da ake amfani da su a gida. A cikinsu akwai na ษ—aki, na tsakar gida, da sauransu.

Na ฦŠaki

In the room

Tsakar-gida

In the compound

Na Kicin

In the kitchen

๐ŸŽฏ Aiki-Tambayoyi

๐Ÿ  Duk darussa