๐
Abincin Hausawa Da 'Ya'yan Itatuwa
Dishes and Fruits
Everyday dishes, fruits, and the table manners that go with them.
Kamar sauran al'umma, Hausawa ma ba a bar su a baya ba, domin suna da abinci da 'ya'yan itatuwa iri daban-daban. Ga misalansu.
Abincin ci da sha
Food and drink
- Tuwo da miyastiff grain porridge with soup
- Masa da miyarice cakes with soup
- Gurasa da tausheflat wheat bread with pumpkin stew
- Shinkafa da mai da yajirice with oil and spice
- Burabiskofried dough snack
- Kosaibean-flour fritters
- Fura da nonomillet balls with fermented milk
'Ya'yan Itatuwa
Fruits
- Abarbapineapple
- Agwalumawild custard-apple
- Gwaibaguava
- Ayababanana
- Kankanawatermelon
- Lemoorange
- Mangwaromango
Note on the scan
The fruit list runs under a photograph on page 18 and the last entry is obscured. Only the names still legible are transcribed above.
ฦabi'un cin abincin Hausawa
Table manners
- Yi ma na kusa tayiinvite the person beside you.
- Ci da hannun damaeat with the right hand.
- Zama da kalmashe ฦafasit properly with the legs folded.
- Riฦe kwano lokacin da ana cin abincihold the bowl steady while eating.
- Wanke hannu kafin da bayan gama cin abinciwash hands before and after.
๐ฏ Aiki-Tambayoyi
- Lissafo abincin Hausawa guda uku (3) da 'ya'yan itatuwa guda huษu (4) bayan wanda muka nazarta a aji.
- Sannan da wasu ษabi'un cin abincin Hausawa guda biyu (2).
- Yi bayani a taฦaice yadda ake yin masa (waina).