Darussan Hausa L2 Kumshiya Harrufa Tatsuniya

← Kumshiya

Darasi 15 · Shafi 20–21

Kayayyakin Amfanin Gida

Household Materials

Things found in the room, the compound and the kitchen.

Kayayyakin amfanin gida sune abubuwa da ake amfani da su a gida. A cikinsu akwai na ɗaki, na tsakar gida, da sauransu.

Na Ɗaki

In the room

  • Gado bed
  • Katifa mattress
  • Bargo blanket
  • Kujera chair
  • Akwati box, trunk
  • Mafici fan
  • Darduma mat
  • Agogo clock
  • Rediyo radio
  • Talabijin television
  • Madubi mirror

Tsakar-gida

In the compound

  • Dutsen-markaɗe grinding stone
  • Kwandon-shara rubbish basket
  • Akurki poultry coop
  • Keji cage
  • Randa large water pot
  • Taburma reed mat
  • Manjegara clothes line stand
  • Buta kettle for ablution
  • Bokiti bucket

Na Kicin

In the kitchen

  • Tukunya cooking pot
  • Kwano bowl
  • Tirai tray
  • Faranti plate
  • Murhu hearth, stove
  • Kwando basket
  • Turmi mortar
  • Taɓarya pestle
  • Cokali spoon
  • Ludayi calabash ladle
Hotuna
Household objects

A clay cup, a wooden mortar and pestle, two clay water pots, an armchair, a prayer mat, and a bundle of grass brooms.

Image not included — text placeholder

Aiki-Tambayoyi

  1. Kawo kuma ka zana sunayen abubuwa uku (3) da ake samu a cikin ɗaki.
  2. Da kuma na tsakar-gida da kicin kowanne uku (3).