🗺️
Ƙasashe Da Garuruwa Da Ake Samun Hausawa
Where Hausa speakers live
Countries, Nigerian states and towns where Hausa is spoken.
Ga wasu daga cikin ƙasashe da jihohi da garuruwa da ake samun Hausawa.
Ƙasashe
Countries
- Kamaru
- Cadi
- Gana
- Nijar
- Central Africa
- Togo
Jihohi
Nigerian states
- Adamawa
- Bauchi
- Kaduna
- Gombe
- Niger
- Nasarawa
- Plateau
- Sokoto
- Zamfara
Garuruwa
Towns
- Suleja
- Kontagora
- Takai
- Kura
- Azare
- Tsafe
- Ringim
- Huntua
- Keffi
Map of northern Nigeria
🎯 Aiki-Tambayoyi
- Kawo sunayen jihohi guda biyar (5) da ake samun Hausawa.
- Da kuma sunayen garuruwa da ake samun Hausawa goma (10).