Darussan Hausa L2 Kumshiya Harrufa Tatsuniya

← Kumshiya

Darasi 11 · Shafi 15

Ƙasashe Da Garuruwa Da Ake Samun Hausawa

Where Hausa speakers live

Countries, Nigerian states and towns where Hausa is spoken.

Ga wasu daga cikin ƙasashe da jihohi da garuruwa da ake samun Hausawa.

Ƙasashe

Countries

  • Kamaru
  • Cadi
  • Gana
  • Nijar
  • Central Africa
  • Togo

Jihohi

Nigerian states

  • Adamawa
  • Bauchi
  • Kaduna
  • Gombe
  • Niger
  • Nasarawa
  • Plateau
  • Sokoto
  • Zamfara

Garuruwa

Towns

  • Suleja
  • Kontagora
  • Takai
  • Kura
  • Azare
  • Tsafe
  • Ringim
  • Huntua
  • Keffi
Taswira
Map of northern Nigeria

State boundaries of northern Nigeria, marking Sokoto, Katsina, Jigawa, Yobe, Borno, Zamfara, Kano, Kebbi, Kaduna, Bauchi, Gombe, Niger and Abuja. Boundaries: geoBoundaries (ODbL).

Aiki-Tambayoyi

  1. Kawo sunayen jihohi guda biyar (5) da ake samun Hausawa.
  2. Da kuma sunayen garuruwa da ake samun Hausawa goma (10).