👗
Tufafin Hausawa
Traditional Attire
What Hausa men and women wear, listed separately.
Tufafin Hausawa sune kayayyakin sawan Hausawa na maza da mata. Ga misalan wasu daga cikin suturun Hausawa, na maza da mata na gargajiya.
Na Maza
Men's clothing
- Alkyabbaflowing cloak
- Babban-rigalarge embroidered gown
- Kaftani da Wandokaftan and trousers
- 'Yar-cikiunder-gown
- 'Yar-sharalight everyday gown
- Jamfashort tunic
- Rawaniturban
- Hulacap
Na Mata
Women's clothing
- Riga da Zaniblouse and wrapper
- Abayaabaya
- Bulawusblouse
- Mayafiveil, covering cloth
- Gyaleshawl
- Siketskirt
- Ɗan-kwalihead-tie
🎯 Aiki-Tambayoyi
- Kawo sunayen tufafin maza guda uku (3) sannan ka zana guda ɗaya.
- Kawo sunayen tufafin mata guda biyu (2) ka zana ɗaya.
- Kawo muhimmancin tufafi guda uku (3).