🖼️
Gane Hotuna Da Gina Labari
Identification of Pictures
Ten pictures to name, describe and build a short story from.
Gane hotuna da gina labari, darasi ne da ke bayani kan yadda ɗalibai za su natsu su kalli hoto sannan su gane abin da ke cikin hoton, ko kuma su yi taƙaitaccen bayani kan hoton.
Bayan malamai sun gabatar wa ɗalibai hotunan, sannan sai su shirya tambayoyi daga hotunan domin ɗalibai su amsa.
A desk telephone with a handset and keypad
A toothbrush
A spoon
A pair of large traditional hoop earrings
🎯 Aiki-Tambayoyi
- Menene amfanin abin da ke hoto na (i)?
- Menene a hoto na (ii)?
- Me ake yi da hoto na (iii)?
- Me Hausawa ke kiran abin da ke hoto na (iv)?
- Menene sunan abin da ke hoto na (v & vi)?
- Yi bayani a taƙaice kan abin da ka gani a hoto na (vii).
- Gina ɗan labari daga hoto na (viii).
- Me ake yi a hoto na (ix)?
- Kalli hoto na (x) ka gina taƙaitaccen labari.