Darussan Hausa L2 Kumshiya Harrufa Tatsuniya

← Kumshiya

Darasi 20 · Shafi 29–30

Gane Hotuna Da Gina Labari

Identification of Pictures

Ten pictures to name, describe and build a short story from.

Gane hotuna da gina labari, darasi ne da ke bayani kan yadda ɗalibai za su natsu su kalli hoto sannan su gane abin da ke cikin hoton, ko kuma su yi taƙaitaccen bayani kan hoton.

Bayan malamai sun gabatar wa ɗalibai hotunan, sannan sai su shirya tambayoyi daga hotunan domin ɗalibai su amsa.

Hoto na i
A desk telephone with a handset and keypad
Hoto na ii
A toothbrush
Hoto na iii
A spoon
Hoto na iv
A pair of large traditional hoop earrings
Hoto na v
A monkey standing on all fours
Image not included — text placeholder
Hoto na vi
A coiled, ridged object lying on the ground

Too faint in the scan to identify with confidence.

Image not included — text placeholder
Hoto na vii
A farmer ploughing a field behind a pair of oxen
Image not included — text placeholder
Hoto na viii
A busy open-air market with traders and produce laid out
Image not included — text placeholder
Hoto na ix
Two fishermen casting a net from a canoe
Image not included — text placeholder
Hoto na x
Two girls in patterned wrappers sitting on the ground
Image not included — text placeholder

Aiki-Tambayoyi

  1. Menene amfanin abin da ke hoto na (i)?
  2. Menene a hoto na (ii)?
  3. Me ake yi da hoto na (iii)?
  4. Me Hausawa ke kiran abin da ke hoto na (iv)?
  5. Menene sunan abin da ke hoto na (v & vi)?
  6. Yi bayani a taƙaice kan abin da ka gani a hoto na (vii).
  7. Gina ɗan labari daga hoto na (viii).
  8. Me ake yi a hoto na (ix)?
  9. Kalli hoto na (x) ka gina taƙaitaccen labari.