Kayan Kwalaman Hausawa
AppetizersSweets, snacks and grilled meats made for pleasure rather than for a meal.
Kayan kwalama nau'i ne na abincin Hausawa da suke sarrafawa domin marmari, sukan kasance na sha ne ko ci, misali hanjin-ligidi, da sauransu.
Ga misalansu
Snacks and sweets
- Carbin-malam
- Hallaka-kobo
- Kanwan-shagari
- Tuwon-madara
- Alkaki
- Alewa
- Gulisuwa
- Hikima
- Iloka
Kayan marmarin da ake sarrafawa da nama
Made with meat
- Balango
- Kilishi
- Tsire
- Danbun-nama
Bundles of dried spiced meat, a pile of round fried cakes, skewers of tsire grilling, and wrapped cones of snacks.
Image not included — text placeholderAiki-Tambayoyi
- Kawo sunayen wasu kayan kwalama na Hausawa guda 4.
- Menene amfanin kayan kwalama?