Darussan Hausa L2 Kumshiya Harrufa Tatsuniya

← Kumshiya

Darasi 13 · Shafi 17

Sunayen Sassan Jikin Mutum

Parts of the Human Body

The labelled body diagram, head to toe.

Zane
Labelled diagram of the human body

A standing figure with lines drawn to each named part, from gashi at the crown to yatsun-kafa at the toes.

Kai da fuska

Head and face

  • Kai head
  • Gashi hair
  • Goshi forehead
  • Ido eye
  • Hanci nose
  • Kunne ear
  • Baki mouth
  • Gemu beard
  • Wuya neck

Jiki da hannu

Trunk and arms

  • Kafaɗa shoulder
  • Kirji chest
  • Hammata armpit
  • Hannu arm, hand
  • Ciki stomach
  • Cibi navel
  • Kugu waist
  • Tafin-hannu palm
  • Yatsu fingers

Ƙafa

Legs and feet

  • Cinya thigh
  • Gwiwa kneeprinted “gwuiwa” in the scan
  • Tabushi calf
  • Ƙwauri shin
  • Ƙafa leg, foot
  • Tafin-ƙafa sole of the foot
  • Yatsun-ƙafa toes

Aiki-Tambayoyi

  1. Kawo amfanin (aikin) kowanne daga cikin waɗannan sassa na jikin mutum: Ido, ƙafa, hanci, baki, kunne.