Sunayen Sassan Jikin Mutum
Parts of the Human BodyThe labelled body diagram, head to toe.
A standing figure with lines drawn to each named part, from gashi at the crown to yatsun-kafa at the toes.
Kai da fuska
Head and face
- Kai head
- Gashi hair
- Goshi forehead
- Ido eye
- Hanci nose
- Kunne ear
- Baki mouth
- Gemu beard
- Wuya neck
Jiki da hannu
Trunk and arms
- Kafaɗa shoulder
- Kirji chest
- Hammata armpit
- Hannu arm, hand
- Ciki stomach
- Cibi navel
- Kugu waist
- Tafin-hannu palm
- Yatsu fingers
Ƙafa
Legs and feet
- Cinya thigh
- Gwiwa kneeprinted “gwuiwa” in the scan
- Tabushi calf
- Ƙwauri shin
- Ƙafa leg, foot
- Tafin-ƙafa sole of the foot
- Yatsun-ƙafa toes
Aiki-Tambayoyi
- Kawo amfanin (aikin) kowanne daga cikin waɗannan sassa na jikin mutum: Ido, ƙafa, hanci, baki, kunne.