Sunayen Launikan Hausa
ColoursColour names, including the “ruwan …” family built from water, milk, ash and honey.
Launi na nufin kalma ko ruwan wani abu, yakan kasance kalar jikin mutum ko na wani abu, misali ja, da sauransu.
Hausawa kamar sauran yaruka suna da sunaye da suke kiran launika (kaloli).
Ga misalansu
Colour names
- Algashi green
- Baƙi black
- Fari white
- Ja red
- Kore green
- Shuɗi blue
- Ruwan Bula sky blue
- Ruwan Ƙoli purple / indigo shade
- Ruwan Ƙasa brown, earth colour
- Ruwan Madara cream, milk colour
- Ruwan Toka grey, ash colour
- Ruwan Zuma honey colour, amber
Aiki-Tambayoyi
- Zaɓi bakwai (7) daga launikan da muka kawo ka zana yadda suke ta amfani da fensir mai kala.
- Kawo amfanin launikan Hausa guda uku (3).