Ƙidayan Hausa Daga Ɗaya Zuwa Ɗari
Numbers 1–100Every number from ɗaya to ɗari, showing how tens and units join with “da” and “sha”.
Ƙidaya 1–100
- 1ɗaya
- 2biyu
- 3uku
- 4huɗu
- 5biyar
- 6shida
- 7bakwai
- 8takwas
- 9tara
- 10goma
- 11goma sha ɗaya
- 12goma sha biyu
- 13goma sha uku
- 14goma sha huɗu
- 15goma sha biyar
- 16goma sha shida
- 17goma sha bakwai
- 18goma sha takwas
- 19goma sha tara
- 20ashirin
- 21ashirin da ɗaya
- 22ashirin da biyu
- 23ashirin da uku
- 24ashirin da huɗu
- 25ashirin da biyar
- 26ashirin da shida
- 27ashirin da bakwai
- 28ashirin da takwas
- 29ashirin da tara
- 30talatin
- 31talatin da ɗaya
- 32talatin da biyu
- 33talatin da uku
- 34talatin da huɗu
- 35talatin da biyar
- 36talatin da shida
- 37talatin da bakwai
- 38talatin da takwas
- 39talatin da tara
- 40arba'in
- 41arba'in da ɗaya
- 42arba'in da biyu
- 43arba'in da uku
- 44arba'in da huɗu
- 45arba'in da biyar
- 46arba'in da shida
- 47arba'in da bakwai
- 48arba'in da takwas
- 49arba'in da tara
- 50hamsin
- 51hamsin da ɗaya
- 52hamsin da biyu
- 53hamsin da uku
- 54hamsin da huɗu
- 55hamsin da biyar
- 56hamsin da shida
- 57hamsin da bakwai
- 58hamsin da takwas
- 59hamsin da tara
- 60sittin
- 61sittin da ɗaya
- 62sittin da biyu
- 63sittin da uku
- 64sittin da huɗu
- 65sittin da biyar
- 66sittin da shida
- 67sittin da bakwai
- 68sittin da takwas
- 69sittin da tara
- 70saba'in
- 71saba'in da ɗaya
- 72saba'in da biyu
- 73saba'in da uku
- 74saba'in da huɗu
- 75saba'in da biyar
- 76saba'in da shida
- 77saba'in da bakwai
- 78saba'in da takwas
- 79saba'in da tara
- 80tamanin
- 81tamanin da ɗaya
- 82tamanin da biyu
- 83tamanin da uku
- 84tamanin da huɗu
- 85tamanin da biyar
- 86tamanin da shida
- 87tamanin da bakwai
- 88tamanin da takwas
- 89tamanin da tara
- 90casa'in
- 91casa'in da ɗaya
- 92casa'in da biyu
- 93casa'in da uku
- 94casa'in da huɗu
- 95casa'in da biyar
- 96casa'in da shida
- 97casa'in da bakwai
- 98casa'in da takwas
- 99casa'in da tara
- 100ɗari
Aiki-Tambayoyi
- Rubuta lambobin nan a kalma: 111, 114, 130, 145, 150, 300 da 250.