Kayayyakin Amfanin Gida
Household MaterialsThings found in the room, the compound and the kitchen.
Kayayyakin amfanin gida sune abubuwa da ake amfani da su a gida. A cikinsu akwai na ɗaki, na tsakar gida, da sauransu.
Na Ɗaki
In the room
- Gado bed
- Katifa mattress
- Bargo blanket
- Kujera chair
- Akwati box, trunk
- Mafici fan
- Darduma mat
- Agogo clock
- Rediyo radio
- Talabijin television
- Madubi mirror
Tsakar-gida
In the compound
- Dutsen-markaɗe grinding stone
- Kwandon-shara rubbish basket
- Akurki poultry coop
- Keji cage
- Randa large water pot
- Taburma reed mat
- Manjegara clothes line stand
- Buta kettle for ablution
- Bokiti bucket
Na Kicin
In the kitchen
- Tukunya cooking pot
- Kwano bowl
- Tirai tray
- Faranti plate
- Murhu hearth, stove
- Kwando basket
- Turmi mortar
- Taɓarya pestle
- Cokali spoon
- Ludayi calabash ladle
A clay cup, a wooden mortar and pestle, two clay water pots, an armchair, a prayer mat, and a bundle of grass brooms.
Image not included — text placeholderAiki-Tambayoyi
- Kawo kuma ka zana sunayen abubuwa uku (3) da ake samu a cikin ɗaki.
- Da kuma na tsakar-gida da kicin kowanne uku (3).