🌟 Darussan HausaCikakken littafi ↗
🔤

Harrufan Hausa

Alphabets

The 35 letters of Hausa, sorted into consonants, vowels, digraphs and hooked letters.

Harrufan Hausa sune baƙaƙe da wasula da ake amfani da su domin gina kalmomin Hausa. A ƙalla harrufan Hausa guda talatin da biyar ne (35).

Harrufan Hausa

Alphabets — all 35

Baƙaƙen Hausa

Consonants

Wasulan Hausa

Vowels

Tagwayen Baƙaƙe

Plural letters — two characters, one sound

Baƙaƙe Masu Lanƙwasa

Sound letters — the hooked consonants

Dogayen Wasula

Long vowels

Tagwayen Wasula

Plural vowels

Harrufan Turanci Da Babu Su A Hausa

English letters not used in Hausa

🏠 Duk darussa