Darussan Hausa L2 Kumshiya Harrufa Tatsuniya

← Kumshiya

Godiya

Acknowledgements

Godiya ta tabbata ga sarki Allah mai rahama mai jin ƙai, da Manzonsa Annabi Muhammadu (SAW), tsira da aminci Allah su tabbata a gare shi.

Irin wannan aiki ba ya yiwuwa ya kammalu ba tare da taimakon wasu masana harshen ba. Don haka ina miƙa godiya ta ga malaman sashen Hausa na COE Minna da Zuba, musamman Malam Sule Ladan, Mal. Abdulrahaman, Mal. K. Dan'asabe, Mal. El-habib, Mal. I. Fulani, Malama Maimuna Tiyabo, Malam Zuba, Mal. Gezawa Y., Mal. Alhassan (HOD), Haj. Jummai Abubakar da Ibrahim Muh'd (CSSS), Malama Hauwa Pai, Malam Usman Bala (UBE) Abuja, da Dr. Abubakar (BUK).

Da kuma dukkan malaman Command Secondary School Suleja (Military). Godiya ta musamman ga Mrs. A. O. Taiwo da Mrs. S. O. Ojo (EDS MOD), Major General L. F. Abdullahi Ph.D., Brg. General Ahmed A. A., Brg. General Mamadi Usman, da Major M. Marafa Ph.D., da suka taimaka wajen samuwar littafin. A ƙarshe ina miƙa godiya ta ga dukkan waɗanda suka taimaka ta kowace irin hanya domin kasancewar littafin.